Wakokin Dandali icon

Wakokin Dandali

Abrahamjr

Free

1,000+

downloads

About Wakokin Dandali

Mahajar wakokin yan mata da samari na dandali don nishadi da kuma kayatar da masoya wanda ya kunshi wakoki daban daban na gada.

Menene Dandali
Dandali dai waje ne da ake gada wato wake-wake na gargajiya kuma ana yinsa ne da daddare ga wasu daga cikin wakokin kamar haka, TAMA YARA TAMA GALADIMA WASA BA FADA BA ARERERE NI NAWA DAN MADINKI YA DINKE NI GABA DINKI BAYA DINKI GADON GIDAN SU NE BULALA DARI DA HAMSIN TA SHAFE NI GABA TSUNDUM BAYA TSUNDUM A ALJANNAH.

To ya abun yake wannan itace tambayar da mukewa me karatu shin haryanzu ana yada irin wadannan al'adu shin matasa sun san su kuwa.

Akwai wakoki masu yawa na mawakan dandali daban-daban na zamani wanda zasu matukar burgeku cikin wannan manhaja.

Kada ku manta ku turawa yan uwa da abokan arziki don suma su nishadantu da wadannnan zafafan wakoki na dandalin hausa.
Wakokin Dandali Screenshots
Screenshot 1Screenshot 2Screenshot 3Screenshot 4Screenshot 5Screenshot 6Screenshot 7Screenshot 8Screenshot 9Screenshot 10Screenshot 11Screenshot 12Screenshot 13Screenshot 14Screenshot 15
Similar to Wakokin Dandali

©2023 Verdant Labs LLC. All rights reserved.

Privacy PolicyContact