Sirin Mallakar Miji
SIRRIN NA HUDU Karin ni'ima Ki samu danyen zogale Mazarkwaila Peak milk Ki gyara shi, sannan ki wanke shi tsf! Sai ki Dora a wuta ki dafa shi ya dahu, sannan ki tsiyaye ruwan, sai ki samu mazarkwaila ki jefa kamar rabi ki kuma samu kanunfari ki jika,sai ki tsiyaye ruwan, ki sa zuma da (peak milk) da