Guzurin Mahajjata
Jagoran Mahajjata waken aikin Hajji da Umarah da Ziyarar Masallacin Manzon Allah (s.a.w) a Madinah. Sauke app din domin samun cikakken bayani kan yanda ake aikin hajji ko umrah ko ziyara. Acikin app din Baku samu bayanai kamar haka: 1. Wajibcin aikin Hajji 2. Falalar yin aikin Hajji 3. Me ake nufi