Guzurin Mahajjata icon

Guzurin Mahajjata

Abdulkarim Nasir
Free

About Guzurin Mahajjata

Jagoran Mahajjata waken aikin Hajji da Umarah da Ziyarar Masallacin Manzon Allah (s.a.w) a Madinah. Sauke app din domin samun cikakken bayani kan yanda ake aikin hajji ko umrah ko ziyara.

Acikin app din Baku samu bayanai kamar haka:
1. Wajibcin aikin Hajji
2. Falalar yin aikin Hajji
3. Me ake nufi da samun ikonyin aikin Hajji ?
4. Rabe-raben aikin hajji
5. Fifikon Tamattu'i kan sauran nau'ikan hajji
6. ihrami
7. Miqati
8. ihramin mace
9. Talbiyyah
10. Shiga masallacin Ka'abah
11. Yadda ake Dawafi
12. Maqam Ibrahim da abun da ake karantawa cikin raka'ointa
13. Rowan ZAM-ZAM
14. Sa'ayi tsakanin duwatsun SAFA da MARWA da addu'oinsu
15. Ranar aikin hajji ta farko: Tafiya Minna ran takwas ga wata
16. Ranar Arafa: ranar tara ga wata
17. Kwanan Muzdalifah
18. Dawowa Mina ran goma ga wata
19. Jamratul Aqaba
20. Hadaya
21. Aski
22. Dawaf ifada
23. Dawowa Minna
24. Ayyamun ma'adudaat
25. Dawaf wada'
26. Rabe-raben jifa
27. Hane-hane
28. Ziyarar Annabi (s.a.w)
29. Maqabartar Baqi
30. Masallacin Quba
31. Uhud
32. Laduban tafiya
33. Tambayoyi da amsoshi

Idan kunji dadin wannan manhajja ku aikata ga sauran yanuwa. Aikawa wani ko wata Alhaji, Hajiya ko maniyyaci data sani.

Guzurin Mahajjata Screenshots