Abincin Gargajiya Na Hausawa icon

Abincin Gargajiya Na Hausawa

Abrahamjr
Free
10,000+ downloads

About Abincin Gargajiya Na Hausawa

Kalmar al’ada, kalma ce wadda Hausawa suka aro daga harshen Larabci wato “ADATAN” wadda take nufin dabi’a da aka saba da ita. Wannan ne ya sa Hausawa suka ari kalmar suka yi mata kwaskwarima suka hausantar da ita wadda ta koka al’ada fa harshen Hausa. To! Yanzu idan Bahaushe ya ce al’ada me yake nufi? A tamu fahimta idan Bahaushe ya ce al’ada yana nufin duk wata hanya wadda aka saba da ita, ta yau da kullum.

Akwai nau'ikan abinci masu maturkar burgewa wanda muka gada tun iyaye da kakanni, wanda suka hadarda;

1- 'Danwake
2- Dankali
3- kunu/koko
4- Ƙuli-Ƙuli
5- Zogale
6- Tuwon kulli
7- Gyada
8- Nakiya
9- Tuwon salla
10- Dambu
11- Dibilan
12- Alkaki
13- Masa/waina
14- Kunun zaƘi
15- Dawo
16- Safala (gayan tuwo)
17- Bula
18- Rogo
19- Tuwon masara
20- Maye-maye
Da Sauransu....

Kada ku manta kuyi rate na wannan application, mungode..

Abincin Gargajiya Na Hausawa Screenshots