Halayen Miji Na Gari icon

Halayen Miji Na Gari

Abrahamjr
Free
5,000+ downloads

About Halayen Miji Na Gari

Akwai halaye daya kamata Mata su duba wajen zabar Mijin Aure domin Samun jindadin Zaman Aure da nishadi na har karshen rayuwa.

Yana da kyau mace ta san Halin mijinda zata aura saboda gudun matsalar a Rayuwar Zaman Aure.

Dan Allah kada ku manta kuyi rate na wanna app.

Halayen Miji Na Gari Screenshots