Saduwa Da Mace Mai Ciki icon

Saduwa Da Mace Mai Ciki

Abrahamjr
Free
50,000+ downloads

About Saduwa Da Mace Mai Ciki

Ina masu aure wanda suke neman ilimin akan lokutan daya kamata suyi rayuwar jin dadi na zamanta kewar yau da kullum don gamsar da juna.

Masu sabon aure suna yawan tambaya akan ko ya kamata su dinga kwanciyar aure da matarsu idan tanada ciki.

Shiyasa muka kawo muku manyan bayanai da suka shafi wadannan matsaloli na ma'aurata.

Wannan shine bayani a takaice sannan kada ku manta kuyi rate na wannan app mungode.

Saduwa Da Mace Mai Ciki Screenshots