Ishmawy - Sheikh Abubakar Gumi icon

Ishmawy - Sheikh Abubakar Gumi

Duniyar Computer
Free
100+ downloads

About Ishmawy - Sheikh Abubakar Gumi

Wannan fassarar Littafin Ishmawy da marigayi Sheikh Abubakar Mahmud Gumi ya gabatar lokacin rayuwarshi.

Ya karantar da wannan littafin domin koyar da mutane yadda ake yin ibada, wanda ya hada da tsarki da alwala da sallah da azumi da zakka da kuma Hajji

Ishmawy - Sheikh Abubakar Gumi Screenshots