Kitabut Tauhid - Dr Ahmad Gumi icon

Kitabut Tauhid - Dr Ahmad Gumi

Duniyar Computer
Free
100+ downloads

About Kitabut Tauhid - Dr Ahmad Gumi

Wannan application na Android da ya kunshi karatun Daura da Sheikh Dr Ahmad Abubakar Gumi ya gabatar a shekarar 2023 cikin darussa goma.

Wannan application da zarar an saukar da shi shike nan baya bukatar kuma Internet, mutum zai iya sauraron karatun duk lokacin da yake so.

Mun yanka karatun a babi-babi domin saukakawa maso karatu.

Allah Ya sa a cikin mizaninmu amin.

Kitabut Tauhid - Dr Ahmad Gumi Screenshots