Sunayen Allah 99 icon

Sunayen Allah 99

Abubakar Muhammad
Free
1,000+ downloads

About Sunayen Allah 99

MANZON ALLAH SAW yace:- Hakika ALLAH SWT yanada
sunaye Tis'in Da Tara (99) Dari Ba Daya

Duk wanda yakiyayesu zai shiga ALJANNA, Buhari da
muslimu suka Ruwaitoshi.

Ma'anar kiyayewa Anan shine mutum ya Hardacesu yasan ma'anarsu kuma ya Rika Yin Addu'a Dasu

wannan Hadisi Yana Nunamana muhimmancin Da Falalar sunayen ALLAH anan.

Sunayen Allah 99 Screenshots