Sheikh Albani Zaria Mp3
Malam Muhammad Albani an haife shi a watan Rabiu Thani 1379 dai dai da 27 Sept 1960, a nan cikin garin Maciya, Sabon Garin Kaduna, Najeriya. Malam ya taso tun yana yaro da son ilimi kamar yadda wani malamin shi ya siffanta mana shi a nan, yace: “Albany tun yana qarami da angan shi ina kaje; karatu,