Fassaran littafin Ahalari na Sheikh Sani Khalifa Zariya, wannan manhjar/apps din ta musamma ce domin tana kunshe da rubutaccen littafin Ahalari ta yanda zaka iya duba littafin kana bin fassaran murya kamar kana gaban malam kana daukan karatu kai tsaye a zaure.
Domin karin bayani ka tuntube mu ta wannan lambar : +2347067762022 ko ka tura muna sako ta wannan emai address din rayyahee@gmail.com.
Allah ya ba mu ilimi mai amfani amin.
Domin karin bayani ka tuntube mu ta wannan lambar : +2347067762022 ko ka tura muna sako ta wannan emai address din rayyahee@gmail.com.
Allah ya ba mu ilimi mai amfani amin.
Show More