Fassaran littafin alburda wanda Sheikh Sani Khalifa Abdulkadir Zariya ya fassara, wannan application din na da muhimmanci kwarai, musamman ga dalibai domin zata bude maka littafin alburda kana jin muryar malam yana fassarawa kana duba littafin kamar kana daukan karatu a zaure..
Show More