Littafin Ishmawi متن العشماوى icon

Littafin Ishmawi متن العشماوى

Rayyahee
$0.99
10+ downloads

About Littafin Ishmawi متن العشماوى

Fassaran littafin ishmawi wanda Sheikh Sani Khalifa Abdulkadir Zariya ya fassara, wannan manhajar/application ta daban ce domin tana kunshe da rubutaccen littafin ishmawi da fassaransa na murya daga bakin malam ta yanda zata bude littafin kana kallo kana sauraran fassara kamar kana gaban malam a zaure.

Domin tuntuba ku kira ko ku turo sakon whatsup ta wannan lambar +2347067762022
Ko ku tuntube mu ta email address dinmu kamar haka : rayyahee@gmail.com

Allah ya sa mu fahimta kuma muyi aikin da abinda muka fahimta amin.

Littafin Ishmawi متن العشماوى Screenshots