Fassarar littafin 'Tabsiratul Anam fi Annal Ilma Huwal Imam' littafin da maulanmu Shehu Ibrahim Inyass RTA ya wallafa akan falalan ilimi da malamai. Sheikh Sani Khalifa Zariya ya karanta ya fassara domin sahallewa daliban ilimi fahimtar littafin da abinda ta kunsa, fassara ce tun daga farko har karshe zaku iya saukewa ku mallaki littafin kuna bin karatun.
Domin neman karin bayani ku kira ko ku tura sakon Whatsup/Telegram ta wannan lambar
+2347067762022
Ko kuma ku tura muna sako ta wannan email address din
rayyahee@gmail.com
Show More